Isra’ila ta kai hari kan ababen more rayuwa na fararen hula a Yemen
Published: 25th, August 2025 GMT
Isra’ila ta kaddamar da wani farmaki ta sama a kan babban birnin kasar Yemen Sanaa a jiya Lahadi, inda ta kai hare-hare a yankin kudu maso gabashin birnin San’a.
Wakilin tashar Almayadeen ya bayyana cewa, Isra’ila ta kai harin ne kan wani gidan mai a kudu maso gabashin birnin San’a mallakin kamfanin mai na kasar Yemen da ke kan titin Al-Sitteen, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tare da jikkata wasu da dama a lokacin da suke shan mai a motocinsu da sauran ababen hawa a wurin.
Kamfanin mai na kasar Yemen ya kuma tabbatar da cewa al’amura sun daidaita an kuma shawo kan gobarar da ta tashi a wurin, tare da kwantar da hankalin ‘yan kasar, kamar yadda wakilin Almayadeen ya bayyana.
Da yake magana daf da wurin da abin ya faru, mai magana da yawun kamfanin mai na kasar Yemen Essam al-Mutawakel, ya bayyana cewa, Isra’ila tare ad masu mara mata baya suna kai hari kan ababen more rayuwar jama’a faren hula ne da sunan yunkurin murkushe dakarun Yemen da ke kai musu hare-haren daukar fansa kan kisan kiyashin Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araqchi ya isa Saudiyya don halartar taron gaggawa na OIC a kan Gaza August 25, 2025 Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Zama Mai Biyayya Ga Amurka Ba August 24, 2025 An Gudanar Da Tarukan Makoki Shahadar Imam Ridha (AS) A Hubbarensa Da Ke Mashhad August 24, 2025 Aragchi: Batun ‘Isra’ila Babba” Mafarki ne Kuma Barazana Ce Ga Zaman Lafiya A Duniya August 24, 2025 Dakarun IRGC A Inan Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Gwamnatin Iran August 24, 2025 Juyayin Shahadar Jagoran Shiriya Na Iyalan Gidan Manzon Allah Imam Ali Arridha {a.s} A Mash’had Sun Kai 3,500,000 August 24, 2025 Ma’aikatar Shari’a Ta Sojojin Kasar Iran Ta Ce; Dakarun ‘IRGC’ Barkono Ne A Idanun Makiya August 24, 2025 Makami Mai Linzamin Iran Kirar Qasim Basir Mafarkin Ban Tsoro Ne Ga Tsarin Tsaron Makiya August 24, 2025 Al’ummar Birnin Chicago Na Amurka Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Goyon Bayan Falasdinawa August 24, 2025 Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta Bayyana Kakaba Yauwa A Gaza Da Laifin Yaki August 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Isra ila ta kasar Yemen
এছাড়াও পড়ুন:
Lebanon HKI Sun Kutsa Cikin Kasar Lebanon
Rahotanni daga kasar Lebanon sun ce da safiyar yau Alhamis sojojin mamayar HKI sun ketara iyaka su ka shiga cikin garin Balida dake kudancin kasar.
Tashar talabijin din ‘almayadin’ ta amabci cewa bayan da sojojin mamayar su ka kutsa cikin garin na Balida,sun kai shiga cikin ginin gwamnati, tare da kashe wani ma’aikaci.
Ita kuwa tashar talabijin din “Almanar’ cewa ta yi mutumin da sojojin na mamaya su ka kashe sunan shi Ibrahim Salamah, kuma ma’aikaci ne na karamar hukumar yankin.
Sojojin da mamaya sun janye, bayan da su ka yi kisa.
Kutsen na sojojin HKI a cikin kasar Lebanon ci gaba ne da keta yarjejeniyar tsagaita wutar da aka yi a shekarar da ta gabata.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Adadin Falasdinawan Da Su Ka Yi Shahada A Cikin Sa’o’i 24 Sun Haura 100 October 30, 2025 Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka October 30, 2025 Pakistan Tayi Barazanar Daukar Mataki Bayan Rushewar Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Da Afghanistan. October 29, 2025 IRS: Sanya Sabbin Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Haifar Da Mummunan Sakamakon A Yankin October 29, 2025 An saka dokar Ta Baci Bayan Barkewar Zanga-zanga A Zaben Shugaban Kasar Tanzaniya October 29, 2025 Majalisar Dattawa A Najeriya Ta Tantance Sabbin Manyan Hafsoshin Sojin Kasar October 29, 2025 Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai October 29, 2025 Bayan Kwace Birnin Al-Fasher Kungiyar Rapid Support Forces Suna Ci Zarafin Al’Umma October 29, 2025 Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Ake Kaiwa Fararen Hula A Birnin El-Fasher Na Sudan October 29, 2025 Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Kawo Karshen Takunkumin Amurka Kan Kasar Cuba October 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci