Kasar Iran, Da Kasashen Kungiyar BRICS Sun Gudanar Da Taro Kan Harkokin Tsaro A Mosco
Published: 29th, May 2025 GMT
An ngudanar da taron harkokin tsaro na kungiyar BRICS karo na 13TH inda wakilai da kasashen Iran da sauran kasashen kungiyar a birnin Mosco a ranar Laraba 28 ga watan Mayun da muke ciki.
Shafin yanar gizo na labarai AfricaNews ya bayyana cewa babbakan sakataren majalisar tsaro na kasar Iran Ali Akbar Ahmadian da Shugaban Bosnina serb Milorad Dodik da ministan tsaron kasar Korea ta Arewa Ri Chang-dae da kuma da wakilan tsaro daga kasashen duniya fiye da 100 ne suka sami halattan tarom na kwana guda.
A gefen taron a jiya Laraba sakataren majalisar tsaro na kasar Rasah Sergei Shoigu ya gana da tokwaransa na kasar Iran Ahmadian inda suka tattauna kan al-amura da suka shafe harkokin tsaro tsakanin kasashen biyu.
An gudanar da taron ne daga 27-29 ga watan Mayu da muke ciki sannan wakilai 126 ne suka halarci taron.daga kasashen 104 wadanda suka kasance mambobi a kungiyoyin BRICS,Sco,ASEAN CIS da kuma kasashen kungiyar kasashen Larabawa , Au CSTO da wasu kungiyoyin kasa da kasa.
উৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma October 30, 2025
Daga Birnin Sin Babban Daraktan Sakatariyar APEC: Sin Tana Ba Da Gudummawar Ba Da Jagoranci A APEC October 30, 2025
Daga Birnin Sin Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya October 30, 2025