Farkon Martanin Gwamnatin Siriya Kan Tofin Allah Tsinen Harin Da Isra’ila Ta Kai Kan Yankunan Kasarta
Published: 10th, September 2025 GMT
Martanin farko da gwamnatin Siriya ta fitar game da hare-haren da sojojin mamayar Isra’ila suka kai a Homs, Latakia da Palmyra
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Siriya ta yi kakkausar suka tare da Allah wadai kan hare-haren da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan wasu wurare a yankunan Homs, Latakia da Palmyra, lamarin da ya saba wa dokokin kasa da kasa da kuma ka’idojin yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar ta Siriya da kuma ‘yan kasashen ketare ta tabbatar da cewa: Wadannan hare-haren suna nuni ne a fili karara na keta hurumin Jamhuriyar Larabawa ta Siriya, barazana kai tsaye ga tsaronta da zaman lafiyar yankin, kuma wani bangare ne na ci gaba da kai hare-hare da Isra’ila ke ci gaba da kai wa kan yankunan Siriya.
A yayin da kasar Siriya ta yi kakkausar suka yi watsi da duk wani yunkuri na kawo cikas ga ikonta ko cutar da tsaron kasarta, tana kira ga kasashen duniya musamman kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu na shari’a da da’a da kuma daukar kwararan matakai masu tsauri da zai kawo karshen wadannan hare-hare da ake ci gaba da yi da kuma tabbatar da mutunta ‘yancin kan kasar ta Siriya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Mahangar Imam Khamenei: Mummunar manufar Amurka ce tasa tattaunawa da ita ba ta da amfani September 10, 2025 Me yasa za mu je Gaza a cikin jiragen ruwa na tawagar “Sumoud” na duniya? September 10, 2025 Aragchi Ya Gana Da Grrosi da Kuma Takwaransa Na Kasar Masar September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari Kan Jagororin Hamas A Doha September 9, 2025 Kasashen Larabawa Da Na Duniya Sun Yi Allawadai Da Harin Isra’ila Doha September 9, 2025 Iran Ta Yi Watsi Da Zarge-Zargen Kasashen Larabawa Game Da Tsibiran Kasar A Tekun Farisa September 9, 2025 Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Gaza Da Shirin Iran na Nukiliya September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hare-hare A Wasu Wuraren Soji A Kasar Siriya September 9, 2025 Hamas Ta Yi Tir Da Gazawar MDD Kan Kisan Kare Dangin Isra’ila A Gaza September 9, 2025 Habasha za ta ƙaddamar Da Tashar Lantarki Mafi Girma a Afirka September 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Rabin Sojojin Isra’ila da suka ji rauni a yakin Gaza na fama da ciwon damuwa
Ma’aikatar tsaron Isra’ila ta ce fiye da sojojin kasar 20,000 ne suka ji rauni tun farkon yakin da aka fara a Gaza a watan Oktoba 2023, inda fiye da rabinsu ke fama da matsalolin lafiyar kwakwalwa, ciki har da ciwon damuwa.
A cewar sashen bayar da shawarwari na ma’aikatar, kusan kashi 56 cikin 100 na wadanda suka ji rauni sun kamu da wasu matsalolin lafiyar kwakwalwa, wanda ke nuna irin tasirin matsalar kwakwalwa da wannan rikici ke haifarwa.
Ma’aikatar ta kara da cewa kusan kashi 45 cikin 100 na wadanda suka ji rauni suna fama da raunuka a jiki, yayin da kashi 20 cikin 100 na sojojin ke fama da matsalolin kwakwalwa da na jiki a lokaci guda.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba mata September 15, 2025 Dakarun Sojin Yamen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Ramon Na Isra’ila. September 14, 2025 Isra’ila Za ta Gamu Da Mummunar Martani Idan Tayi Gigin Afkawa Iran September 14, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Fara Taro A Qatar. September 14, 2025 Gwamnatin Najeriya Ta Sanar Da Sabon Sharadi Na Bude Asusun Banki September 14, 2025 An Zabi Issa Tchiroma A Matsayin Dan Takara Daya Tilo A Kamaru September 14, 2025 Kasar Iran Ta Yi Fatali Da Zarge-Zargen Da Kungiyar G7 Da Kawayenta Suka Yi Kanta September 14, 2025 Iran Ta Bayyana Shirinta Na Halartar Taron Shekara-Shekara Na Hukumar Makamashin Nukiliya September 14, 2025 Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Bayyana Rashin Halarta Tawagarta A Kada Kuri’a Kan Batun Falasdinu September 14, 2025 Tsananin Masifar Da Falasdinawa Ke Ciki A Gaza Saboda Hare-Haren Gwamnatin Mamayar Isra’ila September 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci