Iran : Araghchi da Grossi zasu gana a wannan makon
Published: 9th, September 2025 GMT
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi zai gana da babban daraktan hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa Rafael Grossi a wannan mako domin kammala sabuwar yarjejeniyar hadin gwiwa.
Ganawar za ta iya kawo sauyi wajen tattaunawar diflomasiyya kan batun nukiliyar Iran, da kuma da sassauta matsin lambar da kasashen Turai ke yi game da shirinta na nukiliyar Iran da kuma yunmkurinsu na neman dawo da takunkuman MDD kan Iran.
Bayyanin da shafin yanar gizo na Iranpress ya rawaito ya ce mai yi wa ganawar tsakanin Araghchi da Grossi, ta wakana a lokacin ziyarar ministan harkokin wajen Iran a Alkahira, babban birnin Masar, a kan hanyarsa ta zuwa Tunisiya.
Zai kuma iya zama mataki na karshe kuma mafi mahimmanci a cikin makonnin da aka shafe ana tattaunawa mai zurfi kan ayyukan hukumar ta IAEA a Iran.
Dangantaka tsakanin Iran da kuma hukumar makamashin nukliya ta duniyar ta yi tsami ne bayan harin da kawancen Amurka da Isra’ila suka kai wa cibiyoyin nukiliyar Iran.
https://iranpress.com/content/309841/araghchi-grossi-meet-this-weekShare
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Masar Sun Tattauna Ta Wayar Tarko Kan Shirin Nukliyar Kasar September 8, 2025 Iran Ta Ce Akwai Sauyi Ta Yadda Zata Ci gaba Hulda Da Hukumar IAEA September 8, 2025 Xi Jinpng: BRICS Zata Ci Gaba Da Ayyukanta Duk Da Matsalolin Da Ke A Gabanta September 8, 2025 Kamfanin Kasar China Ta Sami Nasarar Samun Aikin Gina Titi Tsakanin Chadi Da Kamaru September 8, 2025 Gwamnati Najeriya Ta Kaddamar Da Sabbin Darussan Karatu September 8, 2025 DSS Ta BuKaci shafin X Ya Sauke Shafin Sowore Ko Ta Fuskanci Hukunci September 8, 2025 Tawagar Kasar Iran Ta Samu Gagarumar Nasara A Wasan Wushu Na Shekara 2025 September 8, 2025 Mutane 5 Sun mutu, 20 Sun Jikkata Sakamakon Harin Neman Shahada A Isra’ila. September 8, 2025 Araqchi: Ya Soki Kasashen Turai Game Da Gum Da Baki Kan Shirin Nukiliyar Isra’ila September 8, 2025 Jagora: Wajibi Ne Kasashen Musulmi Su Yanke Alakarsu Da Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Larijani: Iran Da Saudiyya Za Su Bunkasa Aiki Tare A Fagagen Kasuwanci Da Tsaro
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron jamhuriyar musulunci ta Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa; Za a bunkasa aiki tare a tsakanin Iran da Saudiyya a fagagen tattalin arziki da kuma tsaro.
Dr. Larijani ya bayyana hakan ne jim kadan bayan fitowar daga ganawar da ya yi da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mu8hammad Bin Salman.
Bugu da kari Dr. Ali Larijani ya ce a yayin ganawarwa da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bin Salman, sun tattauna hanyoyin bunkasa alakar kasashensu ta fuskoki mabanbanta, da kara girman wannan alakar ta fuskar tattalin arzki da tsaro fiye da yadda take a yanzu.”
Haka nan kuma ya ce, za a yi aiki domin kawar da dukkanin abubuwan da suke kawo cikas a kan hanyar bunkasa wannan alakokin.
Dr. Ali Larijani ya kuma ce,an yi shawara akan yadda kasashen yankin za su bunkasa alakarsu ta tsaro domin ganin an tabbatar da zaman lafiya.
Da aka tambaye shi akan ko an sami sauyi akan mahangar kasashen Larabawa bayan harin da HKI ta kai wa Qatar, Dr.Ali Larijani ya ce; Tabbas da akwai sauyi a cikin yadda kasashen larabawa suke Kallon abubuwan da suke faruwa, domin suna ganin cewa kasantuwar HKI a cikin wannan yankin yana hana zaman lafiya.
Babban sakataren Majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya ziyarci Saudiyya inda ya gana da ministan tsaronta da kuma Yarima mai jiran gado Muhammad Bin Salman.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hukumar Tarayyar Turai Ta Gabatar Da Shawarar Jingine Aiki Da Yarjejeniyar Kasuwanci Da HKI September 17, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Yi Wa Falasdinawa Kisan Kiyashi A Gaza September 17, 2025 Ma’aikatar Shari’ar Iran Ta Sanar Da Rataye Dan Leken Asirin Hukumar Mossad Ta Isra’ila September 17, 2025 Hamas Ta Karyata Gwamnatin Mamayar Isra’ila Kan Shirga Karya Don Kare Muggan Manufofinta September 17, 2025 Iran Ta Bayyana Abubuwan Da Bata Amince Da Su Ba A Jawabin Bayan Taro Na Kungiyar OIC A Birnin Doha September 17, 2025 Chadi: Majalisa ta amince a baiwa shugaban kasa damar ci gaba da Mulki har karshen rayuwa September 17, 2025 Iran Ta Bukaci Musulmi Su Goyi Bayan Yunkurin Kasa da Ka Na Kauracewa Isra’ila September 17, 2025 Kwamitin bincike na MDD ya zargi Isra’ila da aikata “kisan kare dangi” a Gaza September 17, 2025 Iran da Saudiyya sun bukaci hadin kan Musulmi game da halin da ake a yankin September 17, 2025 Duniya na tir da sabon farmakin Isra’ila kan Gaza September 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci