Kamfanin Kasar China Ta Sami Nasarar Samun Aikin Gina Titi Tsakanin Chadi Da Kamaru
Published: 8th, September 2025 GMT
Kasar China ta yi nasarar samun yardar hukumomin kasar Kamaru na gina titi na harkokin kasuwanci tsakanin kasar da Chadi har’ila yau da kasashen makobta a kasashen tsakiyar Afirka zasu amfana da titin..
Tashar talabijan ta almayadeen ta kasar Labanon ta bayyana cewa, nesa da yadda kasashen Afirka suka saba na kulla irin wannan kontragi mai tsoka, a wannan karon kasashen Afirka suna samun karfin tsallaka wadan nan manya-manyan kasashen da suka saba danne su, zuwa ga abinda suka ga zai fi amfanarsu.
Wani kamfanin gine-gine na kasar China ya samu nasar samun kontragin gina wani babban titin wanda zai taso daga Duala na kasar Kamaru zuwa Njamena babban birnin kasar Chadi. Wanda masana suna ganin samun wannan titin zai kawo riba na kashi 35% na binda ake samarwa na harkokin kasuwa a kan wannan titin ga kasar Kamaru, sannan wasu kashi 35% na kayakin kasuwanci zai amfani mutanen yankin sannan wasu 20% ga mutanen kasar Chadi.
Ana saran kamfanin na kasar China zai kammala wannan aikin nan da shekara ta 2030. Ana saran idan wannan aikin ya kammala zai zama hanya kyautata tattalin arziki kasar Chadi, wacce take nesa da teku. Don zata hada kasar ta tekun Atlantika dake kudancin kasar kamaru.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Gwamnati Najeriya Ta Kaddamar Da Sabbin Darussan Karatu September 8, 2025 DSS Ta BuKaci shafin X Ya Sauke Shafin Sowore Ko Ta Fuskanci Hukunci September 8, 2025 Tawagar Kasar Iran Ta Samu Gagarumar Nasara A Wasan Wushu Na Shekara 2025 September 8, 2025 Mutane 5 Sun mutu, 20 Sun Jikkata Sakamakon Harin Neman Shahada A Isra’ila. September 8, 2025 Araqchi: Ya Soki Kasashen Turai Game Da Gum Da Baki Kan Shirin Nukiliyar Isra’ila September 8, 2025 Jagora: Wajibi Ne Kasashen Musulmi Su Yanke Alakarsu Da Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Muhimmancin Shawarwarin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci September 8, 2025 Admiral Sayyari: Dole Ne Jami’an Tsaron Iran Su Kasance Cikin Shirin Ko-Ta Kwana September 8, 2025 Hamas Tana Maraba Da Duk Wata Shawarar Da Zata Kawo Karshen Ayyukan Ta’addanci Kan Gaza September 8, 2025 Dakarun Yemen Sun Kai Farmaki Kan Muhimman Yankuna Daban-Daban Na ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Kamaru Kasar China kasar China
এছাড়াও পড়ুন:
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma October 30, 2025
Daga Birnin Sin Babban Daraktan Sakatariyar APEC: Sin Tana Ba Da Gudummawar Ba Da Jagoranci A APEC October 30, 2025
Daga Birnin Sin Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya October 30, 2025