Iran Da Hukumar IAEA Sun Fara Tattaunawa A Kasar Vienna.
Published: 5th, September 2025 GMT
Jakadan kasar Iran a hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya Redha Najafi ya bayyana cewa Iran da hukumar nukiliya ta duniya sun koma teburin tattaunawa game da shirin nukiliya iran na zaman lafiya domin duba hanyoyin da zaa bi domin ci gaba da aiki tare,
Yace iran ta bar kofa a bude domin tabbatarwa da hukumar ta IAEA cewa lallai shirin nukiliyart na zaman lafiya ne zalla.
Iran ta ce yanayin da ake ciki tun bayan harin da Amurka da Isra’la suka kai a tashoshinta na nukiliya dole ne ayi la’akari da alakar dake tsakaninta da hukumar a nan gaba,
Ganawar ta yau da hukumar IAEA ta gudana ne tsakanin ta da wakilai daga ma’aikatar harkokin waje da kuma ta hukumar nukiliya ta iran .
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Trump Zai Sauya wa Ma’aikatar Tsaro Suna Zuwa Ma’aikatar Yaƙi. September 5, 2025 Ghana Za ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Tsakiyar Watan Satumber . September 5, 2025 An Sanar Da Nadin Sabon Shugaban Hedkwatar Khatamul Ambiya A Iran. September 5, 2025 Ministan Harkokin wajen Kasar Iran Ya Gana Da Kallas Na EU A Doha September 5, 2025 Iran Ta Bukaci Duniya Su Yi Tir Da Hari Kan Cibiyoyin Nukliyar Kasar September 5, 2025 Doha: Manya-Manyan Jami’an Hamas Sun Gana Da Aragchi A Doha September 5, 2025 Iran Ta Kori Jakadan Australia Daga Tehran, Don Maida Martani September 5, 2025 IAEA Ta Bayyana Damuwarta Da Rashin Bincike A Ayyukan Nukliyar Iran September 5, 2025 Iran: Aragchi Ya Tattauna Da Sarkin Qatar September 5, 2025 Yemen: Ansarallah Ta Yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi, Don Kawo Karshen Yaki A Gaza September 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya
Ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi a wata hira da yayi da gidan talabijin din Aljazeera ya gargadi isra’ila kuma yayi cikakkan bayani kan shirin nukiliyar iran na zaman lafiya , da kuma halin da yankin ke ciki da yi yuwar sake komawa teburin tattaunawa da kasar Amurka.
Wannan bayani yazo ne adaidai lokacin da lamura ke kara zafi a yankin bayan yakin da aka yi tsakanin iran da kuma Israila, don haka bayanan na Araqchi wata sanarwa ce dake nuna shirin iran na mayar da martani amma kuma tabar kofar tattaunawar diplomasiya a bude.
Har ila yau ministan ya bayyana cewa iran a shirye take ta tunkari duk wani kalu-bale, kuma za ta mayar da martani mai karfi game da duk wani wuce gona da irin Isra’ila, don mun shirye fiye da kowanne lokaci a baya, kuma yayi gargadin cewa isra’ila za ta sake shan wani kayen idan ta kara shelanta yaki akan iran a nan gaba,
Yace isra’ila tana kokarin kara fadada rikicin yanki ne ta hanyar kai hari kan abubuwan manfetur din kasar iran, yace isra’ila ba za ta iya shiga wani yaki ba ba tare da samu amincewar Amurka ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Kamaru: Jagroan ‘Yan Hamayya Ya Yi Kira Da A Tsayar Da Harkoki A Fadin kasar November 1, 2025 MDD Tana Sa Ido Akan Kashe-kashen Da Ake Yi A Zaben Kasar Tanzania November 1, 2025 Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada November 1, 2025 Shugaban Najeriya Ya Mayar Da Martani Ga Takwaransa Na Amurka Akan Rikicin Addini November 1, 2025 Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan November 1, 2025 Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci