An Rufe Kamfanin Kera Makamai Na Isra’ila Dake Birtaniya.
Published: 7th, September 2025 GMT
Rahotani sun bayyana cewa an rufe kamfanin kera makamai na HKI dake birtaniya mai suna Elbit system sakamakon zanga-zangar da kungiyoyin sakai da masu goyon bayan palasdinu suka yi karkashin dokar yaki da ta’addanci a birtaniya.
Wannan mataki yayi tasiri sosai a duniya inda dubban mutane ke ci gaba da matsin lamba ga gwamnatocinsu da su yanke duk wata alakar kasuwanci da isra’ila sakamakon ci gaba da kisan kare dangi kan alummar Gaza.
Shi dai kamfanin Elbit System dake birtaniya na yanar gizo na Bristol ya fara aiki ne a karkashin wata yarjejeniyar tun a shekara ta 2019 zuwa ta2029 Kamfanin shi ne babban mai samar da jirage marasa matuka da sojojin Isra’ila ke amfani da su, musamman a yankin Gaza. Abubuwan da yake yi sun hada da fasahar jiragen sama, jiragen ruwa, da fasahar yaki na kasa, da kuma tsarin bada umarni da kuma sarrafawa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araqchi: Suna Ci Gaba Da Musayar Sakonni Da Amurka Ta Hanyar Masu Shiga Tsakani September 7, 2025 Kwamandan Sojojin Iran Ya Jaddada Wajabcin Kasancewar Iran Cikin Shirin Yaki September 7, 2025 Shugaban Hukumar Shari’ar Iran Ya Ce: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Bori Ya Hau Ba September 7, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Aiwata Da Kisan Kiyashi Kan Falasdinawa A Zirin Gaza September 7, 2025 Shugaban Tunusiya Ya Jaddada Bukatar Raya Nahiyar Afirka Ta Hanyar Bunkasa Tattalin Arzikinta September 7, 2025 An Kaddamar da kungiyar tallafawa kasuwanci tsakanin kasashen Afirka September 6, 2025 Araghchi ya Tattauna da takwarorinsa na kasashen Girka da Slovenia da Saliyo September 6, 2025 Gaza : Adadin Wadanda sukayi shahada a hare-haren Isra’ila cikin sa’o’I 24 ya karu September 6, 2025 Kungiyoyin gwagwarmaya sun fusata da barazanar Isra’ila na bude “kofofin jahannama” a Gaza September 6, 2025 Iran ta aike da kayayyakin jin kai tan 100 zuwa Afghanistan September 6, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Duk Wani Kutse Na Isra’ila A Kudancin Kasar
Shugaban Lebanon Joseph Aoun ya yi Allah wadai da keta hurumin kasarsa da Isra’ila ke yi a kudancin kasar, yana mai kira da a dauki tsauraran matakai kan duk wani kutse da sojojin mamaye za su yi a nan gaba a cikin Lebanon.
A lokacin wata ganawa da Kwamandan Rundunar Soja Rodolphe Heikal, Shugaba Aoun ya bayyana cewa dole ne Lebanon ta “fuskanci duk wani kutse da Isra’ila ta yi wa yankunan kudancin da aka ‘yantar don kare filayenmu da kuma tsaron ‘yan kasa.”
Wannan jawabi ya zo ne bayan harin da Isra’ila ta kai wa gundumar Blida, inda sojojin Isra’ila suka kashe wani ma’aikacin gundumar a lokacin wani hari da suka kai kan ginin ofishin karamar hukuma.
Daga baya, karamar hukumar ta tabbatar da cewa Ibrahim Salameh, wanda ya kwana a cikin ginin, ya yi shahada bayan da sojojin mamaya suka harbe shi. Aoun ya yi Allah wadai da kisan, yana mai cewa wani bangare ne na ayyukan “Isra’ila” kan fararen hula kuma ya zo ne ‘yan sa’o’i bayan taron da kwamitin da ke sa ido kan yarjejeniyar dakatar da fadan ya gudanar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Madagascar Ta Sanar da Kafa Sabuwar Gwamnati Tare da Manyan ‘Yan Adawa October 31, 2025 Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta October 30, 2025 Trump Ya Umarci Ma’aikatar Yakin Amurka Ta koma gwajin makaman nukiliya October 30, 2025 Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan October 30, 2025 Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu October 30, 2025 Sudan : Kasashen duniya na tir da cin zarafi a El-Fasher October 30, 2025 Iran Ta Jaddada Bin Hanyar Diflomasiya Ko Da A Lokacin Yaki Ne Amma Ba Zata Amince Da Bin Umarni Ba October 30, 2025 Qalibaf: Amurka Tana Yaudarar Duniya Da Zaman Lafiya, Alhalin Tana Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri October 30, 2025 Ci Gaba Da Killace Gaza Bayan Tsagaita Bude Wuta Ya Janyo Mutuwar Mutane 1000 A Yankin October 30, 2025 Kungiyar Rapid Support Forces Ta Sanar Da Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Al’umma A El Fasher October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci