Gwamnan Katsina Ya Bukaci Hadin Gwiwa Da ‘Yan Kasuwa Domin Cigaban Jihar
Published: 4th, June 2025 GMT
Cibiyar mai suna ‘Continental Events and Sport Arena’ ta kunshi bangarori daban-daban da suka hada da manyan dakunan taro guda uku da bangarorin wasannin motsa jiki na gyms da na kwallon kwando na raga da dai sauransu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku.
এছাড়াও পড়ুন:
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP
Ya ce PDP ce kaɗai ke da ƙarfin gina ƙasa.
“Wannan gwamnati ce da ke cewa mutane su yi azumi alhali su suna cin abinci sannan suna jin daɗi. Babu ɗan Nijeriya mai kishin ƙasa ko wata jam’iyya mai jin zafin halin da mutane ke ciki da za ta goyi bayan Tinubu a 2027. Gwamnatinsa kasuwanci ne mara riba,” in ji Ologunagba.
Kakakin PDP ya kuma nuna damuwa kan halin rashin tsaro, inda ya ambaci kisan gillar da aka yi wa mutane a Jihar Filato da kuma hari kan ɗan takarar PDP daga Anambra a Abuja, a matsayin alamu cewa rashin tsaro ya zama ruwan dare.
Ya ce ƙarfin PDP yana hannun talakawa, ba sai da manyan ’yan siyasa ba.
“Karfinmu yana hannun jama’a. Ko da wasu manya sun fice daga jam’iyya, talakawa suna tare da mu.”
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp