GORON JUMA’A 20-06-2025
Published: 20th, June 2025 GMT
Sako Daga Maryam’s Delight CEO
Ina gaida Iyayena(Mummy da Daddy), sai kawena kamarsu Zaituna, Zeeta, Zeenah, Rahi, Fa’iza(Sweet beb), Anisa sahad mai zobe, Hadidi Safaya, Khairiyya James, Mary Michael, sai Students dina kamar su Safina, Zahratee, Jamlat,Gracee, Ummitah, Lulu, Safnah, Safiyya Kamlat Hadi, Tamallah Irfan, Shamsiyya Mustapha, Nafisa Idris IBB, Salma Aliyu Shahutu, Nadiyya Aminu Kosam, da fatan sun yi juma’a lafiyya, Amin.
Sako daga Lailah daga Maryam’s Delight
Da farko dai zan gaishe da uwar dakina kuma allon kwaikwayona, Hajiya Maryam, sai abokan makarantarmu Ayusha Alee Mai goro, Salma Aliyu Shahutu, Maimunatu Hassan, Taslim Sajaj, Khadija Mukhtar, Zee Sheik, Ameenah Jameel Bichi, Rukayya Isoufou, Chamsiyya Abdoulaye, Nahnah Fatimah, Labiba Kabeer Ajingi, Maryam Jameel Bichi, Imantee, Fatima Zahra Galadima, ina musu fatan za su yi juma’a lafiyya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye
Saboda wannan baiwa daga Allah, iyalai da ‘yan uwan mai akuyar suka sanar da shirye-shiryen gudanar da bikin murnar haihuwar ‘ya’yan akuyar a ranar Lahadi mai zuwa a Garun Dakasoye, karamar hukumar Garun Malam ta Jihar Kano, inda za a yi musu suna da kuma karatun Alkur’ani mai girma.
A nasa bangaren, mahaifin budurwar, Malam Aliyu dake Garin Dakasoye, ya tabbatar da cewa za su gudanar da bikin domin nuna godiya ga Allah Madaukakin Sarki bisa wannan ni’ima da ya ba su.
Ya kara da cewa: “Mun gode wa Allah bisa wannan arziki, kuma muna sa ran gudanar da bikin tare da sanya musu suna domin nuna godiya ga Allah mai daukaka.”
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp