labarai na karshe

labarai na yau da kullun

  • Zabe Babu Hamayya: Isma’il Dutse Ya Karbi Ragamar NUJ Jigawa
    Radio Nigeria Kaduna Hausa | 6 minutes ago Zabe Babu Hamayya: Isma’il Dutse Ya Karbi Ragamar NUJ Jigawa
    An zabi Comrade Isma’il Ibrahim Dutse na ma’aikatar yada labarai a matsayin sabon shugaban kungiyar ‘yan jaridu NUJ ta kasa reshen jihar Jigawa ba tare da hamayya ba. A lokacin da yake sanar da sakamakon zaben, mataimakin shugaban kungiyar na kasa mai kula da shiyya ta daya wato Zone A, Comrade Tukur Umar Muhammad ya ce an kuma zabi Nura Sani Bello da Najib Umar da Aminu Umar Shuwajo ba...
  • Majalisar Wakilai ta yi watsi da kudurin dokar da ke neman sanya tsarin mulkin karba-karba a tsarin shugabancin Najeriya. Kudurin dokar na neman wajabta yin karba-karbar kujerar shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa a tsakanin yankunan siyasan Najeriya guda 10.
  • Trading involves more than just interpreting charts and forecasting; it also requires emotional control. One of the key factors separating successful traders from those who struggle is emotional control. Trading on platforms like Quotex web can be both exciting and stressful, especially when the stakes are high. In this article, we’ll explore effective strategies for managing emotions and maintaining discipline while trading on Quotex website.   1. Recognize Emotional...