Kasashen Iran da Tunisiya sun amince da fadada alaka yayin da FM Araghchi ya ziyarci kasar Tunisiya
Published: 12th, September 2025 GMT
Ministan harkokin wajen Tunisiya Mohamed Ali Nafti ya ce kasarsa da Iran sun amince da karfafa hadin gwiwa tare da shirya taron komitin hadin gwiwa, yayin da yake maraba da sabuwar yarjejeniyar da Tehran ta kulla da hukumar IAEA.
A cikin rubuce-rubuce uku na X a jiya Alhamis, ministan harkokin wajen Tunisia ya bayyana cewa, an cimma yarjejeniyar fadada huldar dake tsakanin kasashen Tunusiya da Iran a yayin ganawarsa da takwaransa na Iran Abbas Araghchi a birnin Tunis.
Nafti ya ce, “Ina mai farin cikin maraba da takwarana Araghchi, ministan harkokin wajen Iran, a ziyarar aiki da ya kai kasar Tunisiya, mun gudanar da tattaunawa mai zurfi don tantancewa da kuma inganta hadin gwiwar dake tsakanin kasashen biyu, domin samun moriyar juna ga ‘yan uwanmu biyu.”
Ya kuma rubuta cewa sun kuma yi nazari kan hadin gwiwar hadin gwiwa a fannoni daban-daban tare da jaddada aniyar fadada wannan hadin gwiwa.
Nafti ya kara da cewa, “Mun sake nazarin ayyukan hadin gwiwarmu a fannoni daban-daban, inda muka nuna sha’awarmu na bunkasa shi. Mun amince da mu kunna tsarin hadin gwiwarmu da kuma shirya da kyau don taron kwamitin hadin gwiwa na Tunisiya da Iran.
Iran da Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) sun sanar a ranar Talata cewa, sun kulla wata sabuwar yarjejeniya da za ta iya dawo da hadin gwiwa, wadda Tehran ta dakatar da harin da Isra’ila da Amurka suka kai kan cibiyoyinta na nukiliya a watan Yuni.
An dai kamalla yarjejeniyar ne bayan wata ganawa ta sa’o’i uku a birnin Alkahira tsakanin Araghchi da daraktan hukumar ta IAEA Rafael Grossi, biyo bayan shawarwari uku da aka yi a Vienna da Tehran da nufin samar da hanyar da za ta dace a gaba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rundunar Sojin Iran Ta Bayyan Cikekken Goyon Baya Ga Kasar Qatar September 11, 2025 Shugaban Iran Yace Makiya Suna Son gwara Kan Musulmi Don Sace Arzikinsu September 11, 2025 Qatar Ta Bukaci A Gurfanar Da Netanyahu A Gaban Kuliya Don Fuskantar Adalci September 11, 2025 Hamas Ta Ce Hare-Haren Isra’ila A Doha Ba zai Sauya Kome A Gaza Ba September 11, 2025 Iran Tace IAEA Ta Amince Da Sabuwar yarjeniya Da Ita September 11, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari Da Makamai Mazu Linzami A Wasu Yankuna Na Yamen September 11, 2025 Shugaban Najeriya Ya Bada Da Umarnin Karya Farashin Kayan Abinci September 11, 2025 Iran Tayi Tir Da Harin HKI A Yamen Da Kuma Kashe Yan Jarida September 11, 2025 Ana Gab Da Kulla Yarjejeniyar Iskar Gas Tsakanin Iran Da Kasar Rasha. September 11, 2025 Kasar Ghana Ta yi Tir Da Harin Da Isra’ila Takai A Kasar Qatar September 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: hadin gwiwa
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya
Ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi a wata hira da yayi da gidan talabijin din Aljazeera ya gargadi isra’ila kuma yayi cikakkan bayani kan shirin nukiliyar iran na zaman lafiya , da kuma halin da yankin ke ciki da yi yuwar sake komawa teburin tattaunawa da kasar Amurka.
Wannan bayani yazo ne adaidai lokacin da lamura ke kara zafi a yankin bayan yakin da aka yi tsakanin iran da kuma Israila, don haka bayanan na Araqchi wata sanarwa ce dake nuna shirin iran na mayar da martani amma kuma tabar kofar tattaunawar diplomasiya a bude.
Har ila yau ministan ya bayyana cewa iran a shirye take ta tunkari duk wani kalu-bale, kuma za ta mayar da martani mai karfi game da duk wani wuce gona da irin Isra’ila, don mun shirye fiye da kowanne lokaci a baya, kuma yayi gargadin cewa isra’ila za ta sake shan wani kayen idan ta kara shelanta yaki akan iran a nan gaba,
Yace isra’ila tana kokarin kara fadada rikicin yanki ne ta hanyar kai hari kan abubuwan manfetur din kasar iran, yace isra’ila ba za ta iya shiga wani yaki ba ba tare da samu amincewar Amurka ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Kamaru: Jagroan ‘Yan Hamayya Ya Yi Kira Da A Tsayar Da Harkoki A Fadin kasar November 1, 2025 MDD Tana Sa Ido Akan Kashe-kashen Da Ake Yi A Zaben Kasar Tanzania November 1, 2025 Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada November 1, 2025 Shugaban Najeriya Ya Mayar Da Martani Ga Takwaransa Na Amurka Akan Rikicin Addini November 1, 2025 Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan November 1, 2025 Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci