INEC Ta Amince Da David Mark A Matsayin Shugaban ADC
Published: 10th, September 2025 GMT
Mark ya ce haɗakarsu na da burin “ceto Nujeriya, gina dimokuraɗiyya”.
Manyan ‘yan siyasa a haɗakar sun haɗa da Atiku Abubakar, Peter Obi, Nasir El-Rufai, Rotimi Amaechi, Dino Melaye, Solomon Dalong.
Sauran sun haɗa da Dele Momodu, Gabriel Suswam, Ireti Kingibe, Emeka Ihedioha, da Air Marshal Sadique Abubakar (ritaya).
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: David Mark Siyasa
এছাড়াও পড়ুন:
Jigilar Mai: Me Ya Haddasa Rikicin Dangote Da Ƙungiyar NUPENG?
Duk da cewar an yi yarjejeniya tsakanin ɓangarorin biyu, rikici ya sake ɓarkewa bayan NUPENG ta ce Dangote bai cika alƙawari ba.
Amma matatar ta musanta zargin, inda ta bayyana cewa ma’aikatanta na da damar shiga ƙungiya idan sun so, amma ba dole ba ne.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp