Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne kasashen musulmi da na Larabawa su yi Allah wadai da yin tir da harin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai kan kasar Qatar

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga ‘yan uwanta na kasar Qatar, yana mai cewa: Dole ne kasashen musulmi su dauki mataki da gaske wajen tofin Allah tsina kan gwamnatin mamayar Isra’ila da yin tir da laifukan da take aikatawa kan al’ummomi.

A cikin wata tattaunawa ta wayar tarho da Sarkin Qatar Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani a yammacin jiya Talata, shugaba Pezeshkian ya yi Allah wadai da harin wuce gona da irin da yahudawan sahayoniyya suka kai kan kasar Qatar tare da bayyana cikakken goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga Qatar, yana mai cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana tsaye da ‘yan uwanta na kasar Qatar, kuma za ta dauki duk wani matakin da ya dace na tallafawa makwabciyarta da kuma aminanta.

Ya bayyana cewa, abin takaicin shi ne, gwamnatin ‘yan sahayoniyya ba ta bin duk wani tsari na kasa da kasa da aka sani, kuma ba ta mutunta duk wata ka’ida ta shari’a, ya kara da cewa: Wadannan ayyuka da matakai da yahudawan sahayoniyya suka dauka kan kasar Qatar sun aiwatar da sune tare da goyon bayan Amurka.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araqchi: Hanya Daya Tilo Ta Kalubalantar Isra’ila Ita Ce Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi September 10, 2025 Kasar Iran Ta Ce; Ta’addancin Isra’ila Kan Qatar Laifi Ne Da Ke Barazana Ga Tsaro Da Zaman Lafiya September 10, 2025 Farkon Martanin Gwamnatin Siriya Kan Tofin Allah Tsinen Harin Da Isra’ila Ta Kai Kan Yankunan Kasarta September 10, 2025 Mahangar Imam Khamenei: Mummunar manufar Amurka ce tasa tattaunawa da ita ba ta da amfani September 10, 2025 Me yasa za mu je Gaza a cikin jiragen ruwa na tawagar “Sumoud” na duniya? September 10, 2025 Aragchi Ya Gana Da Grrosi da Kuma Takwaransa Na Kasar Masar September 9, 2025 Isra’ila Ta Kai Hari Kan Jagororin Hamas A Doha September 9, 2025 Kasashen Larabawa Da Na Duniya Sun Yi Allawadai Da Harin Isra’ila Doha September 9, 2025 Iran Ta Yi Watsi Da Zarge-Zargen Kasashen Larabawa Game Da Tsibiran Kasar A Tekun Farisa September 9, 2025 Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Gaza Da Shirin Iran na Nukiliya September 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: kasar Qatar

এছাড়াও পড়ুন:

Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan

Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta nuna damuwarta game da irin tashin hankali da ake ciki a Sudan musamman a yankin El Fasher.    

Iran ta sake jaddada goyon bayanta ga ‘yancin Sudan, da hadin kai, da kuma cikakken yankin kasar yayin da tashin hankali ya mamaye kasar dake Arewacin Afirka.  

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa ta waray tarho da takwaransa na Sudan Mohiuddin Salem a ranar Juma’a.

Na farko ya nuna damuwa musamman game da hare-hare da kisan gillar da aka yi wa fararen hula a birnin El Fasher da ke kudu maso yammacin Sudan.

Duniya ta damu matuka a daidai lokacin da ake ci gaba da samun karuwar tashin hankali a Sudan.

A ranar Talata, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmaeil Baghaei ya bayyana matukar damuwa game da rikice-rikicen makamai da ake ci gaba da yi a El Fasher, yana mai Allah wadai da lalata kayayyakin more rayuwa da kuma kisan fararen hula a birnin.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Israila Ta Kai Hari  Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A November 1, 2025 Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci November 1, 2025 Iran Ta Sanya  Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 Isra’ila Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran
  • Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon
  • Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya
  • Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
  • Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
  • Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar
  • Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Duk Wani Kutse Na Isra’ila A Kudancin Kasar
  • Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan
  • Gaza: hare-haren Isra’ila sun kashe mutane 100 Cikin Kwanaki Biyu
  • Sudan : Kasashen duniya na Allah wadai da cin zarafi a lokacin kama El-Fasher