Hamas Ta yi Tir Da Gum Da Baki Da Mdd Tayi Kan Kisan Kare Dangin Isra’ila A Gaza.
Published: 9th, September 2025 GMT
Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi tir da shiru da kasa tabuka komai da majalisar dinkin duniya ta yi musamman ma kwamitin tsaro game da ci gaba da kisan kare dangi da HKI take ci gaba da yi kan alummar falasdinu.
Wannan mayar da martani mai zafi daga hamas yana zuwa ne bayan da fira ministan isra’ila Benjamin Natanyaho yayi barazanar rusa manyan gine –gine dake gaza, da hakan ya haifar da yin kaura daga gidanjensu.
Haka zalika kungiyar Hamas ta yi kira ga dukkan alummomin duniya masu yanci da su kara kaimi wajen yakar yan ta’adda yahudawa yan fashi da makami , da kuma tilasta mata dakatar da laifuffukan yaki da take tafkawa ba dare ba rana kan alummar palasdinu.
Akalla yan jarida 250 ne aka kashe a gaza zuwa yanzu wanda ya mayar da shi a matsayin yaki mafi muni a duniya ga kafafen yada labarai a tarihi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Habasha za ta ƙaddamar Da Tashar Lantarki Mafi Girma a Afirka. September 9, 2025 Iran Da Oman Sun yi Kira Ga Mdd Ta Dakatar Da Kisan Gilla Da Isra’la Ke yi A Gaza September 9, 2025 Iran za ta wanzar da hadin kai a duniyar Musulmi (Pezeshkian) September 9, 2025 Faransa : Majalisa ta yanke kauna ga firaminista Bayrou September 9, 2025 Kungiyoyin Falastinawa sun bayyana farmakin Kudus da aikin Jarumtaka September 9, 2025 An bude taron sauyin yanayi na Afrika karo na biyu September 9, 2025 Iran : Araghchi da Grossi zasu gana a wannan makon September 9, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Masar Sun Tattauna Ta Wayar Tarko Kan Shirin Nukliyar Kasar September 8, 2025 Iran Ta Ce Akwai Sauyi Ta Yadda Zata Ci gaba Hulda Da Hukumar IAEA September 8, 2025 Xi Jinpng: BRICS Zata Ci Gaba Da Ayyukanta Duk Da Matsalolin Da Ke A Gabanta September 8, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran
Ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Isra’ila ba za ta kai hari kan Iran ba sai da goyon bayan Amurka
Ministan harkokin wajen Iran Seyyed Abbas Araqchi ya bayyana cewa: Gwamnatin ‘yan sahayoniyya ba za ta kaddamar da yaki kan Jamhuriyar Musulunci ba tare da samun wata kariya daga Amurka ba. Ya kara da cewa, Iran ta gudanar da yakin kwanaki goma sha biyu da wannan gwamnati mai wuce gona da iri, kuma ta hana ta ci gaba da mummunar manufarta ta mamaya a yankin.
A wata hira da ya yi da gidan talabijin na Al- Jazeera, Araqchi ya yi nuni da cewa: Gwamnatin masu wuce gona da iri ta yi kokarin fadada yakin zuwa yankin ta hanyar kai hari kan cibiyoyin man fetur na Iran, amma Iran ta yi nasarar shawo kan yakin kuma ta hana aukuwan hakan.”
Yayin da yake fayyace shirye-shiryen Jamhuriyar Musulunci ta Iran na tattaunawa don kawar da damuwar da ake da ita game da shirin makamashin nukiliyarta na zaman lafiya, Ministan Harkokin Wajen ya jaddada cewa: “Sun shirya wa duk wani abu da zai faru kuma suna tsammanin duk wani hali mai tsauri daga ‘yan sahayoniyya.” Ya bayyana cewa Iran ta samu kwarewa mai yawa daga yakin da ta yi kwanan nan kuma ta samu damar gwada makamai masu linzaminta a wannan yaƙi na gaske.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani November 2, 2025 Gwamnatin Isra’ila Tana Ci Gaba Da Hana Masu Jinya Zuwa Kasashen Waje Neman Magani Daga Gaza November 2, 2025 Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher November 2, 2025 IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya November 2, 2025 Amurka : zamu dauki matakin soja idan Najeriya ta gaza kawo karshen kashe Kiristoci November 2, 2025 Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza November 2, 2025 Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran November 2, 2025 Sojojin Amurka Na Kara Fuskantar Venezuwela Adaidai Lokacin da Trump Ke Musanta Batun Kai Hari November 2, 2025 Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon November 2, 2025 Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya November 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci