HausaTv:
2025-11-02@18:12:56 GMT

DSS Ta BuKaci shafin X Ya Sauke Shafin Sowore Ko Ta Fuskanci Hukunci

Published: 8th, September 2025 GMT

Hukumar tsaron DSS  a Najeriya ta aike da wasika ga dandalin sada zumunta  na X, wanda ake kira Twitter a da, inda a ciki ta ke bukatar ya sauke shafin dan gwagwarmaya din nan, Omoyele Sowore ko kuma ya fuskanci mataki mai tsanani .

A wasikar da hukumar ta DSS ta wallafa a shafinta na X a safiyar wannan Lahadi, ta zargi Sowore da amfani da dandalin sada zumuntar wajen caccaka da kuma yin kalaman raini ga shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu.

DSS ta yi ikirarin cewa magoya bayan Tinubu ba su ji daɗin rashin mutuncin da Sowore ya ke yi wa shugaban ba, saboda haka har sun fara zanga-zangaar rashin amincewa da hakan. Lamarin da jawo sabanin siyasa.

DSS din ta kuma gargadi X cewa za a rike shi a matsayin wanda ke taimakawa wajen haddasa husuma idan ya ki daukar mataki, tana mai jaddada cewa da mawallafin da dandalin duk su na da laifi a dokokin Najeriya.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka DSS Ta BuKaci shafin X Ya Sauke Shafin Sowore Ko Ta Fuskanci Hukunci September 8, 2025 Tawagar Kasar Iran Ta Samu Gagarumar Nasara A Wasan Wushu Na Shekara 2025 September 8, 2025  Mutane 5 Sun mutu, 20 Sun Jikkata Sakamakon Harin Neman Shahada A Isra’ila. September 8, 2025 Araqchi: Ya Soki Kasashen Turai Game Da Gum Da Baki Kan Shirin Nukiliyar Isra’ila September 8, 2025 Jagora: Wajibi Ne Kasashen Musulmi Su Yanke Alakarsu Da Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Muhimmancin Shawarwarin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci September 8, 2025 Admiral Sayyari: Dole Ne Jami’an Tsaron Iran Su Kasance Cikin Shirin Ko-Ta  Kwana September 8, 2025 Hamas Tana Maraba Da Duk Wata Shawarar Da Zata Kawo Karshen Ayyukan Ta’addanci Kan Gaza September 8, 2025 Dakarun Yemen Sun Kai Farmaki Kan Muhimman Yankuna Daban-Daban Na ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Isra’ila tace Ta Yi Kokarin Kashe Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Yakin Kwanaki 12 Da Iran September 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran

Rahotanni da muka samu sun nuna cew wasu yan ta’adda sun kashe wasu dakarun sa kai guda biyu a kudu masu gabashin iran a yankin sisitan Baluchistan.

Jami’In huda da jama’a na dakarun kare juyi yayi karin harke game da harin da aka kai, yace an kashe mutane ne yayin da suke kokarin ketare da jami’an tsaro suna tafiya akan babbar hanyar da ta hada birnin kashsh dake lardin da kuma babban birnin zahidan

An bayyana cewa wanda abin ya shafa sun hada da Esma’il shavarzi da kuma mukhtar shahouze da kuma wadanda suka samu mummuan rauni a lokacin kai harin

Lardin sistan baluchestan  na da iyaka da kasar Pakistan da ya dade yana fuskantar tashe tashen hankula kan fararen hula da kuma jami’an tsaro

Hukumomin yankin sun sha bin asalin tushen irin wadannan hare-hare zuwa cibiyoyin leken asirin na kasashen waje dake nuna goyon bayan yan’ taa’dda dake  irin wadannan ayyukan a yankin.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin Amurka Na Kara Fuskantar Venezuwela Adaidai Lokacin da Trump Ke Musanta Batun Kai Hari November 2, 2025 Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon November 2, 2025 Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya November 2, 2025 Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Kamaru: Jagroan ‘Yan Hamayya Ya Yi Kira Da A Tsayar Da Harkoki A Fadin kasar November 1, 2025 MDD Tana Sa Ido Akan Kashe-kashen Da Ake Yi A Zaben Kasar Tanzania November 1, 2025  Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada November 1, 2025 Shugaban Najeriya Ya Mayar Da Martani Ga Takwaransa Na Amurka Akan Rikicin Addini November 1, 2025 Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan November 1, 2025 Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran
  • Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
  • Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya
  • Israila Ta Kai Hari  Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A
  • Iran Ta Sanya  Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3
  • An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa
  • Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
  • M D Duniya Tayi Gargadi Game Da Gwajin Nukiliya Da Amurka Ta Sanar Za ta yi
  • Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Kutsen Na Isra’ila A Kudancin Kasar
  • Shugaban Lebanon Ya Umarci Sojoji Da Su Fuskanci Duk Wani Kutse Na Isra’ila A Kudancin Kasar