Admiral Sayyari: Dole Ne Jami’an Tsaron Iran Su Kasance Cikin Shirin Ko-Ta Kwana
Published: 8th, September 2025 GMT
Mataimakin kwamandan rundunar sojin kasar Iran mai kula da harkokin tsaro kasar ya bayyana cewa: Jami’an tsaron Iran suna cikin shirin ko ta kwana
Mataimakin kwamandan rundunar sojin kasar Iran mai kula da harkokin tsaron kasar Admiral Habibullah Sayyari ya jaddada cewa: Dakarun kasar da suka hada da sojoji da dakarun kare juyin juya halin Musulunci, da sauran rundunoni sun shirya tsaf domin tunkarar duk wata barazana ta ciki gida da waje da kuma tabbatar da ‘yancin kai da tsaron kasar.
Admiral Habibullah Sayyari wanda ya yi jawabi a ranar Asabar a birnin Rasht fadar mulkin lardin Gilan a wajen taro na biyu na tunawa da shahidai dubu 8 daga wannan lardin, ya yi ishara da yakin baya-bayan nan da gwamnatin Sahayoniyya ta kaddamar kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, yana mai cewa: “Bai kamata a yi tunanin cewa, ana yaki ne da gwamnatin sahayoniyya ba kadai, a maimakon haka a bayanta akwai girman kan duniya, wanda yakar Saddam da Iran ta yi a zamanin yakin Iran da Iraki bayan samun nasarar juyin juya hali, a shekara ta 1980 zuwa 1988), yana da nufin an niyyar ruguza juyin juya halin Musulunci da kuma yankin Iran ne kawai.”
Admiral Sayyari ya ce makiya sun shiga fagen fama da dukkanin karfinsu da fasahar zamani a wannan yakin yana mai bayanin cewa: Tsawon kwanaki 12 na yakin, gwagwarmayar da mutane suka yi a fagen daga ya kawo cikas ga shirin makiya, a duk lokacin da al’ummar Iran suke fagen fama, makiya sun kasa cimma burinsu.
Hamas
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Tana Maraba Da Duk Wata Shawarar Da Zata Kawo Karshen Ayyukan Ta’addanci Kan Gaza September 8, 2025 Dakarun Yemen Sun Kai Farmaki Kan Muhimman Yankuna Daban-Daban Na ‘Yan Sahayoniyya September 8, 2025 Isra’ila tace Ta Yi Kokarin Kashe Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Yakin Kwanaki 12 Da Iran September 7, 2025 Iran Ta Kirayi E3 Su Koma Kan Hanyar diblomasiyya September 7, 2025 Iran: Zahra Kiyani Ta Lashe Lambar Zinari A Gasar Wushu A Karon Farko September 7, 2025 Jiragen Yaki Marasa Matuka Na Yemen Sun Fada Kan Filin Jiragen Sama Na Ramon A Isra’ila September 7, 2025 Wilayati: Yanci da Tsaron Kasar Iraki Na Da Matukar Muhimmanci Ga Iran September 7, 2025 An Gudanar Da Zanga zangar Adawa Da Ziyarar Shugaban Amurka a Malaysia September 7, 2025 Za’a Fara Taron Makon Hadin Kai Karo Na 39 A Tehran September 7, 2025 Dubban Mutane ne Suka Gudanar Da Zanga-zanga A Birnin London September 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Isra’ila Ta Kai Hari A Tashar Jirgin Ruwan Hudaidai Dake Kasar Yamen
Majiyar sojojin kasar Yamen sun sanar cewa a ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da HKi ke yi, Jiragen yakin HKI sun kai hari kan tashar jirgin ruwan hudaidai dake kasar kuma sun samu nasarar kakkabo makaman.
Kakakin sojin kasar yamen yahya Saree ya fadi a cikin shafinsa na x cewa makaman kariya da muke dasu sun kalubalanci hare haren da Isra’ial ta kai a tashar jirgin ruwa na Hudaida, Isra’ila ta harba makamai masu linzami 12 a tashoshin jiragen ruwanta guda 3.
Gidan rediyo isra’ila ya sanar cewa babban dalilin kai harin shi ne don a hana gudanar da ayyuka na tsawon makwanni, bayan gyara wuraren da suka lalace a hare-haren baya bayan nan da aka kai,
Da Saniya safiye ne sojojin Isra’ila suka sanar da a kawashe tashar jirgin ruwa ta Hudaida inda suka yi barazanar kai hari a tashar a yau.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Gabatar Da Sabbin Kayayyaki Guda 5 A Wajen Taron Kolin kere-kere . September 16, 2025 Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta. September 16, 2025 Jonathan Zai Jagoranci Taron Tattaunawa Kan Dimokuraɗiyya A Ghana September 16, 2025 Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi September 16, 2025 Pezeshkian: Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Kasar Qatar Zalunci Ne Ga Diflomasiyya September 16, 2025 Baqa’i: Kowace Kasa A Duniya Tana Da Hakkin Mallakar Makamashin Nukiliya Na Zaman Lafiya September 16, 2025 Kungiyar Human Rights Watch; Isra’ila Ta Kashe ‘Yan Jarida Fiye Da 30 A Kasar Yemen Ne Da Gangan September 16, 2025 Kungiyar Kare Hakkokin Bil’Adama Ta Siriya Ta Bankado Karin Fararen Hula Da Aka Kashe A Rikicin Suweida September 16, 2025 Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya September 16, 2025 An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci