Iran Ta Kirayi E3 Su Koma Kan Hanyar diblomasiyya Saboda Wanin Haka Ba Zai Yi aiki Ba
Published: 7th, September 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran abbas Aragchi ya yi kira ga kasashen turai 3 EU a takaice su dawo kan hanyar diblomasiyya don warware rikicin shirin Nukliyar kasar Iran wanda ya zo cikin yarjeniyar JCPOA na shekara ta 2015. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Argchi yana fadar haka a yau Lahadi a cikin wani rubutun da yayi a cikin Jaridar Guadian na kasar Burtania.
Ministan ya kammala da cewa idan sun ki dawowa kasashen turai ne za’a ware nan gaba, don ba zasu taba cimma manufofinsu a kan Iran tare da sake maida takunkuman MDD kan kasar Iran ba.
Tsarin Snpback dai wani tsari ne wanda zai bawa kasashe 6 wanda suke cikin yarjeniyar JCPOA danar maidoda takunkuman MDD kan kasar iran wanda kuma ya zo a cikin kuduru mai lamba 2231 na kwamitin tsaro na MDD a matsayin mai goyon bayan yarjeniyar JCPOA. A ranar 29 ga watan Ahustan da ya gabata ne kasashen turai E3 wato Jamus da Faransa da kuma Ingila suka ce wai sun maidoda dukkan takunkuman tattalin arziki na MDD dake kan Iran kafin yarjeniya JCPOA. Wadanda suka hada da hulda da bankokin duniya da kuma zirga-zirgan jiragen ruwa. Amurka ta fice daga yarjeniyar kuma ta yi kokarin ta samarda wacce ta fita daga Iran ta kasa yin hakan. Sannan kasashen Turai 3 ko E3 sun yi watsi da yarjeniyar gaba daya, sai yanzun da suka ga ko ina ya toshe suka sake daukota.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran: Zahra Kiyani Ta Lashe Lambar Zinari A Gasar Wushu A Karon Farko September 7, 2025 Jiragen ‘Drons’ Na kasar Yemen Sun Fada Kan Tashar Jiragen Sama Na Ramon A Isra’ila September 7, 2025 Wilayati Yace, Yenci da Tsaron Kasar Iraki Na Da Matukar Muhimmanci Ga Iran September 7, 2025 NUPENG Za Ta Fara Yajin Aiki, Dangote Na Shirin Shiga Harkar Sufurin Mai September 7, 2025 An Gudana Da Zanga zanga Adawa Da Ziyarar Shugaban Amurka a Kasar Malesiya . September 7, 2025 Za’a Fara Taron Makon Hadin Kai Karo Na 39 A Nan Tehran September 7, 2025 Dubban Mutane ne Suka Gudanar Da Zanga-zanga A Birnin London September 7, 2025 An Rufe Kamfanin Kera Makamai Na Isra’ila Dake Birtaniya. September 7, 2025 Araqchi: Suna Ci Gaba Da Musayar Sakonni Da Amurka Ta Hanyar Masu Shiga Tsakani September 7, 2025 Kwamandan Sojojin Iran Ya Jaddada Wajabcin Kasancewar Iran Cikin Shirin Yaki September 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta.
Mohammad Islami shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya na Iran ta fadi a bayan taron da hukumar ta IAEA dake gudanarwa a Vienna yanzu haka cewa yana neman hukumar ta IAEA ta goyi bayan kudurin da ta fitar kuma ta yi Tir da harin wuce gona iri da hki ta kai kan tashoshin nukiliyarta.
Wakilai guda 180 a hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ne suka hallara abirnin viyana daga ranar 15-19 domin gudanar da taron kasa da kasa karo na 69 da hukumar ta duniya ke shiriya a hedkwatarta dake Vienna na kasar Austeria
Yace mun bayyana cewa alummar Iran basu da rauni wajen fuskantar duk wata barazana, kuma basu da niyyar mika wuya, ,ya kara da cewa ilimin nukiliyar Iran na asalai ne kuma ba zaa iya share shi ta hanyar tayar da bama bamai ba.
.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jonathan Zai Jagoranci Taron Tattaunawa Kan Dimokuraɗiyya A Ghana September 16, 2025 Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi September 16, 2025 Pezeshkian: Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Kasar Qatar Zalunci Ne Ga Diflomasiyya September 16, 2025 Baqa’i: Kowace Kasa A Duniya Tana Da Hakkin Mallakar Makamashin Nukiliya Na Zaman Lafiya September 16, 2025 Kungiyar Human Rights Watch; Isra’ila Ta Kashe ‘Yan Jarida Fiye Da 30 A Kasar Yemen Ne Da Gangan September 16, 2025 Kungiyar Kare Hakkokin Bil’Adama Ta Siriya Ta Bankado Karin Fararen Hula Da Aka Kashe A Rikicin Suweida September 16, 2025 Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya September 16, 2025 An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Espania Ta Soke Cinikin Makamai Na EUR Miliyon 700 Da HKI Saboda Kissan Kiyashi A Gaza September 16, 2025 Makaman ‘Drons’ Na Yemen Sun Fada Kan Wurare Masu Muhimmanci A HKI September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci