Wilayati Yace, Yenci da Tsaron Kasar Iraki Na Da Matukar Muhimmanci Ga Iran
Published: 7th, September 2025 GMT
Ali Akbar Vilayati mai bawa jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aya. Khaminae ya bayyana cewa, yenci da kuma zaman lafiya da tsaron JMI yana da matukar muhimmanci ga kasar Iran.
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Wilayati yana fadar haka a lokacin da yake ganawa da Ammar Hakin shugaban Jam’iyyar Hikma na kasar Iraki wanda yake ziyarar aiki a nan Iran a yau Lahadi.
Wilayati ya kara da cewa kasashen Iraki da Iran suna da dangantaka mai muhimmanci tsakaninsu wanda ya hada da na addini da al-adu ga kuma makobtaka.
Yace Iran tana jin dadin ganin Iraki tana samun ci gaba da kuma zaman lafiya mai dorewa a karkashin jagorancin malaman addini tare da hadin kai da dukkan mutanen kasar.
A na shi bangaren Sayyid Ammar Hakim ya bayyana cewa kekyawar Jagorancin da JMI take da shi ya daukaka kasar, haka ma sojoji da mutanen kasar sun hada kai don ganin bayan HKI a cikin yakin kwanaki 12 da ya gabata.
Ya ce: A karon farko tun bayan kafa HKI shekaru 76 da suka gabata, JMI ce ta ragargara HKI wanda babu shakka a cikinsa. Kuma wannan ya fidda kasar Iran a duniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka NUPENG Za Ta Fara Yajin Aiki, Dangote Na Shirin Shiga Harkar Sufurin Mai September 7, 2025 An Gudana Da Zanga zanga Adawa Da Ziyarar Shugaban Amurka a Kasar Malesiya . September 7, 2025 Za’a Fara Taron Makon Hadin Kai Karo Na 39 A Nan Tehran September 7, 2025 Dubban Mutane ne Suka Gudanar Da Zanga-zanga A Birnin London September 7, 2025 An Rufe Kamfanin Kera Makamai Na Isra’ila Dake Birtaniya. September 7, 2025 Araqchi: Suna Ci Gaba Da Musayar Sakonni Da Amurka Ta Hanyar Masu Shiga Tsakani September 7, 2025 Kwamandan Sojojin Iran Ya Jaddada Wajabcin Kasancewar Iran Cikin Shirin Yaki September 7, 2025 Shugaban Hukumar Shari’ar Iran Ya Ce: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Bori Ya Hau Ba September 7, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Aiwata Da Kisan Kiyashi Kan Falasdinawa A Zirin Gaza September 7, 2025 Shugaban Tunusiya Ya Jaddada Bukatar Raya Nahiyar Afirka Ta Hanyar Bunkasa Tattalin Arzikinta September 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta nuna damuwarta game da irin tashin hankali da ake ciki a Sudan musamman a yankin El Fasher.
Iran ta sake jaddada goyon bayanta ga ‘yancin Sudan, da hadin kai, da kuma cikakken yankin kasar yayin da tashin hankali ya mamaye kasar dake Arewacin Afirka.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa ta waray tarho da takwaransa na Sudan Mohiuddin Salem a ranar Juma’a.
Na farko ya nuna damuwa musamman game da hare-hare da kisan gillar da aka yi wa fararen hula a birnin El Fasher da ke kudu maso yammacin Sudan.
Duniya ta damu matuka a daidai lokacin da ake ci gaba da samun karuwar tashin hankali a Sudan.
A ranar Talata, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmaeil Baghaei ya bayyana matukar damuwa game da rikice-rikicen makamai da ake ci gaba da yi a El Fasher, yana mai Allah wadai da lalata kayayyakin more rayuwa da kuma kisan fararen hula a birnin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara November 1, 2025 Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya November 1, 2025 Najeriya ta musanta ikirarin Trump, na cewa Kristoci na fuskantar babbar barazana a kasar November 1, 2025 Majalisar Dinkin Duniya ta damu da hare-haren Amurka a Caribbean da Pacific November 1, 2025 Israila Ta Kai Hari Kan Ofishin kungiyar UNICEF Dake Gaza A November 1, 2025 Amurka Na Shirin Kai Hari Kan Kasar Venzuwela A Kowanne Lokaci November 1, 2025 Iran Ta Sanya Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3 October 31, 2025 Isra’ila Na Ci Gaba Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza October 31, 2025 An Tube Yarima Mai Jiran Gado Na Birtaniya Bayan Da Aka Tabbatar Da Laifinsa October 31, 2025 Kasashen Pakistan Da Afghanistan Sun Tsawaita Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta October 31, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci