HausaTv:
2025-11-02@17:02:44 GMT

Kasar Iran Ta Bayyana Lokacin Sabon Zagaye Na Tattaunawa Tsakaninta Da Hukumar IAEA

Published: 6th, September 2025 GMT

Wani sabon zagaye na shawarwari tsakanin Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya

Jakadan kasar Iran kuma wakilin dindindin na kasar Iran a kungiyoyin kasa da kasa a birnin Vienna Reza Najafi ya sanar da fara wani sabon zagaye na shawarwari tsakanin tawagar kasar Iran da jami’an hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA, yana mai cewa, wadannan shawarwarin za su tabbatar da wani sabon salon hadin gwiwa tsakanin Iran da hukumar ta IAEA.

Reza Najafi ya yi nuni da cewa, ana gudanar da wadannan shawarwari ne a matsayin ci gaba da tuntubar juna tsakanin Iran da hukumar IAEA domin ayyana hadin gwiwa a cikin tsarin dokar da majalisar dokokin kasar ta amince da shi a cikin sabbin yanayi. Ya ce, wadannan shawarwarin za su tabbatar da wani sabon salon hadin gwiwa tsakanin Iran da hukumar ta IAEA, kuma za a gudanar da shi a matakin kwararru.

Idan dai ba a manta ba, an yi tattaunawa a ranar Alhamis, a birnin Doha, tsakanin ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi, da wakilin kungiyar Tarayyar Turai mai kula da harkokin waje da tsaro, Kaya Kalas. Taron ya tattauna batutuwan baya-bayan nan da suka shafi batun makamashin nukiliyar kasar Iran, musamman matakin rashin gaskiya da adalci da kungiyar Tarayyar Turai Troika ta dauka na maido da kudurorin kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da aka soke kan Iram, da kuma yadda Iran ke yin hulda da hukumar ta IAEA.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitocin Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Bayyana Barazanar Katz A Matsayin Kira Ga Kisan Kare Dangi September 6, 2025 Asusun “UNICEF” Ta Jaddada Takaicinta Kan Hana Yaran Falasdinawa Samun Ilimi September 6, 2025 Fira Ministan Senegal Ya Nemi Uzurin Rashin Halattar Taro Zuwa Kasar Faransa September 6, 2025 Atiku: Najeriya Na Fuskantar Haɗarin Faɗawa Mulkin Kama-Karya September 5, 2025 Iran Da Hukumar IAEA Sun Fara Tattaunawa A Kasar Vienna. September 5, 2025 Trump Zai Sauya wa Ma’aikatar Tsaro Suna Zuwa Ma’aikatar Yaƙi September 5, 2025 Ghana Za ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Tehran September 5, 2025 An Sanar Da Nadin Sabon Shugaban Hedkwatar Khatamul Ambiya A Iran. September 5, 2025 Araqchi Ya Gana Da Babbar Jami’ar Harkokin Wajen EU A Doha September 5, 2025 Iran Ta Bukaci Duniya Su Yi Tir Da Hari Kan Cibiyoyin Nukliyar Kasar September 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: tsakanin Iran da hukumar

এছাড়াও পড়ুন:

Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani

Sakataren Majalisar Tsaron kasar Iran ya jaddada cewa: Ba suna cewa ba za su gudanar da tattaunawa ba ne, amma tattaunawar dole ta kasance ta gaskiya

Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran, Ali Larijani, ya tabbatar da cewa: Ba za a iya kwantar da hankalin makiya ta hanyar yin sassauci da rashin gindaya sharaɗi ba.

Da yake jawabi a wani taron masana ilimin bil’adama a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran ‘yan kwanaki da suka gabata, Larijani ya bayyana cewa: “Hanya madaidaiciya ta gyara halayen makiyansu tana cikin ƙarfafa haɗin kan ƙasa, kuma tushenta shine gyare-gyaren tattalin arziki da dawo da kwanciyar hankali ga rayuwar mutane.”

Sakataren Majalisar Tsaron kasar Iran ya jaddada cewa: Ba za a iya kwantar da hankalin makiya ta hanyar yin sassauci da rangwame kan hakki ba gami da rashin gindaya sharaɗi ba, yana mai ƙarawa da cewa: “Mutanen da suka amince kan wajabcin inganta sinadarin Uranium, yanzu suna cewa bai kamata Iran ta yi ba; su masu neman duk wata dama ce kan cimma munanan manufofinsu.”

Larijani ya nuna cewa: Babu ƙarshen buƙatun Amurka, kamar yadda suke cewa: “Bayan hana inganta Uranium, zasu bukaci rage karfin makaman kasar Iran tare da bukatar yin ayyukan kasa kamar yadda suka Sanya ake yi a yankin.” Ya bayyana: “Yana ganin akwai buƙatar juriyar ƙasa kan waɗannan buƙatun, kuma Iran da al’ummar kasarta dole ne su tsaya su kalubalanci duk wata mummunar manufa kansu.”

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Gwamnatin Isra’ila Tana Ci Gaba Da Hana Masu Jinya Zuwa Kasashen Waje Neman Magani Daga Gaza November 2, 2025 Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher November 2, 2025 IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya November 2, 2025 Amurka : zamu dauki matakin soja idan Najeriya ta gaza kawo karshen kashe Kiristoci November 2, 2025 Hamas ta musanta zargin Amurka na cewa tana sace kayan agaji a Gaza November 2, 2025 Wasu Yan Ta’adda Sun Kashe Dakarun Sa Kai 2 A Kudu Maso Gabashin Iran November 2, 2025 Sojojin Amurka Na Kara Fuskantar Venezuwela Adaidai Lokacin da Trump Ke Musanta Batun Kai Hari November 2, 2025 Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon November 2, 2025 Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya November 2, 2025 Shugaban AmurkaTrump ya yi barazanar daukar matakin soji kan Najeriya November 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran
  • Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani
  • Dalilin Da Ya Sa Hukumar NIWA Ta Fara Gyaran Hanyoyin Ruwa A Jihar Legsa
  • IAEA : Babu wata shaida da ke nuna cewa Iran na kera makaman nukiliya
  • Iran Ta Gargadi Isra’ila Kuma Tasha Alwashin Kare Shirinta Na Nukiliya
  • Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Ƙulla Alaƙa Ta Kut-da-kut Tsakanin Hukumar Shige Da Fice Da Kwastam – Babandede
  • Real Madrid zata nemi diyyar Dala bilyan 4 daga UEFA
  • NPA Da Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Yi Haɗaka Don Bunƙasa Tashoshin Jiragen Ruwa
  • Iran ta yi fatali da kalamman IAEA Kan Shirin Nukiliyarta
  • Sudan : Kasashen duniya na Allah wadai da cin zarafi a lokacin kama El-Fasher