Asusun “UNICEF” Ta Jaddada Takaicinta Kan Hana Yaran Falasdinawa Samun Ilimi
Published: 6th, September 2025 GMT
Asusun kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya “UNICEF” ta bayyana cewa: An tauye hakkokin yaran Gaza na ‘yancin samun ilimi, kuma makarantu sun zama matsugunan ‘yan gudun hijira
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya bayyana a jiya Juma’a cewa: An tauye hakkokin yara a zirin Gaza tun daga hakkin samun ’yancin ilimi, inda a yanzu haka makarantu sun zame matsugunan ‘yan gudun hijira, saboda an rusa musu gidaje ko lalata musu, yara ba su da wurin koyon ilimi.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta fada a jiya Juma’a cewa sanarwar da Katz ya yi na kara kai hare-hare a Gaza kalubale ne ga dokokin kasa da kasa da kuma amincewa da jama’a sun aiwatar da kisan kiyashi da kuma tilastawa Falasdinawa gudun hijira.
Kungiyar ta yi kira ga Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da kuma bangaren shari’a na kasa da kasa da su gaggauta daukar matakin shawo kan masu aikata laifukan yaki, da jagororin ‘yan mamaya, da kuma dora musu muggan laifukan cin zarafin bil’adama.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Fira Ministan Senegal Ya Nemi Uzurin Rashin Halattar Taro Zuwa Kasar Faransa September 6, 2025 Atiku: Najeriya Na Fuskantar Haɗarin Faɗawa Mulkin Kama-Karya September 5, 2025 Iran Da Hukumar IAEA Sun Fara Tattaunawa A Kasar Vienna. September 5, 2025 Trump Zai Sauya wa Ma’aikatar Tsaro Suna Zuwa Ma’aikatar Yaƙi September 5, 2025 Ghana Za ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Tehran September 5, 2025 An Sanar Da Nadin Sabon Shugaban Hedkwatar Khatamul Ambiya A Iran. September 5, 2025 Araqchi Ya Gana Da Babbar Jami’ar Harkokin Wajen EU A Doha September 5, 2025 Iran Ta Bukaci Duniya Su Yi Tir Da Hari Kan Cibiyoyin Nukliyar Kasar September 5, 2025 Doha: Manya-Manyan Jami’an Hamas Sun Gana Da Aragchi A Doha September 5, 2025 Iran Ta Kori Jakadan Australia Daga Tehran, Don Maida Martani September 5, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Gabatar Da Sabbin Kayayyaki Guda 5 A Wajen Taron Kolin kere-kere .
Rahotanni sun bayyana cewa kasar iran ta bayyana sabbin kayayyaki guda 5 da ta kera a wajen babban taron kere-kere na kasa da kasa karo na 23,kuma dukkansu kamfanonin kasar iran ne suka yi su domin rage dogaro da kayyakin kasashen waje.
Taron ya samu halartar mataimakin shugaban hukumar kula da kimiya da fasaha ta kasa da sauran shuwagabannin kamfanoni inda ya nuna irin karfin iran wajen kere-kere da kuma mayar da hankali kan kamfanoni dake filin shakatawa na pardis technology park.
Daga cikin magungunan da aka gabatar a wajen akwai Sirolimus wanda Zist takhmir company ya kera, kuma magungunan rigakafi ne da ake amfani da su wajen hana dashen gabobin jiki da kuma kula da cututtuka da ba kasafai ake samun su ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Bukaci IAEA Tayi Tir Da Harin Da Isra’ila Ta Kai A Tashoshin Nukiyarta. September 16, 2025 Jonathan Zai Jagoranci Taron Tattaunawa Kan Dimokuraɗiyya A Ghana September 16, 2025 Pezeshkian: Saudiyya Na Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Hadin Kan Kasashen Musulmi September 16, 2025 Pezeshkian: Ta’addancin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Kasar Qatar Zalunci Ne Ga Diflomasiyya September 16, 2025 Baqa’i: Kowace Kasa A Duniya Tana Da Hakkin Mallakar Makamashin Nukiliya Na Zaman Lafiya September 16, 2025 Kungiyar Human Rights Watch; Isra’ila Ta Kashe ‘Yan Jarida Fiye Da 30 A Kasar Yemen Ne Da Gangan September 16, 2025 Kungiyar Kare Hakkokin Bil’Adama Ta Siriya Ta Bankado Karin Fararen Hula Da Aka Kashe A Rikicin Suweida September 16, 2025 Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya September 16, 2025 An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Espania Ta Soke Cinikin Makamai Na EUR Miliyon 700 Da HKI Saboda Kissan Kiyashi A Gaza September 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci