Gharibabadi: Iran Ta Taka Rawa Kan Gudanar Da Harkokin Diflomasiyya A Taron Kungiyar Shanghai
Published: 3rd, September 2025 GMT
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya tattauna kan yadda ake gudanar da harkokin diflomasiyyar Iran a taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan harkokin shari’a da kasa da kasa, Kazem Gharibabadi, ya bayyana cewa: Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kokarin diflomasiyya sosai a taron kungiyar hadin gwiwar Shanghai (SCO) da aka yi a kasar China.
Kazem Gharib-abadi ya bayyana muhimman batutuwan da suka shafi taron koli da tarurruka a wani sako da ya wallafa a dandalin sada zumunta na X, wanda ya ce:
Shawarwari na shugaban kasa a taron koli na Shanghai ta hada da Kafa kwamitin samar da zaman lafiya da ya kunshi ministocin harkokin waje na kasashe mambobin kungiyar don yin nazari kan rikice-rikice daban-daban da ke barazana ga zaman lafiya da tsaro a yankin, da gabatar da shawarwari masu amfani don magance rikici; Ƙaddamar da shirin “Shaighai ta special Accounts and Settlement” a matsayin hanya mai amfani don haɓaka haɗin gwiwar kuɗi don rage tasirin takunkumin da ba bisa ka’ida ba kan hulɗar tattalin arziki tsakanin membobin. Muhimman batutuwan da shugaban kasar ya gabatar a taron koli na Shanghai akwai: Taron Shanghai Plus wata dama ce mai kima ta zurfafa hadin gwiwa wajen gina duniya mai zaman lafiya; Iran tana da fa’ida mai mahimmanci na yanki wanda ke ba ta damar shiga cikin shirin Belt and Road Initiative; A kodayaushe Iran ta kasance, kuma tana ci gaba da kasancewa, a shirye take don neman hanyar diflomasiyya don warware batun makamashin nukiliya ta hanyar lumana.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Babu Aminci Tsakanin Iran Da Hukumar IAEA September 3, 2025 Dakarun “IRGC” Sun Bayyana Cewa: Takunkumin Da Turai Ta Kakaba Kan Iran Daukan Fansa Kan Al’ummar Kasar September 3, 2025 Qalibaf: Ya Bukaci Gwamnatocin Kasashen Musulmi Su Fito Su Yi Allah Wadai Da Ayyukan Isra’ila A Gaza September 3, 2025 Zaftarewar Kasa Ta Kashe Al’ummar Kauye Gaba Daya Sai Mutum Guda Da Ya Tsira September 3, 2025 Iran Ta Shiga Cikin Tsirarun Kasashen Masu Fasahar Gina Kataparen Motocin Dakon Ma’adinai September 3, 2025 Iran Ta Yabawa Dan Majalisar Dokokin Kasar Irish Kan Yin Tir Da Laifukan Isra’ila September 3, 2025 IRIB, Sashen Kasashen Waje Ta Yi Tir Da Kissan Mai Daukan Hotuna Tashar ‘Al-Alam’ September 3, 2025 Qalibaf: Iran Zata Maida Martani Na Bai Daya Kan “Snapback” Nan Ba Da Dadewa Ba September 3, 2025 Larijani: Kofar tattaunawa da Amurka a bude take September 3, 2025 Habasha da Dangote sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala biliyan 2.5 September 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Tawagar Yan Wasan Damben Gargajiya Ta Iran Ta Zama Zakara A Damben Ta Duniya
JMI ta zama zakara a gasar damben girgajiya ta kasa da kasa bayan ta fara shiga gasar shekaru 12 da suka gabata .
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi yana taya tawagar yan damben murna da nasarar da suka samu, ya kumakara da cewa wannan shi ne nasara ta wasannan kasa-da kasa har guda 6 wadanda Iran take samun lambobin zakara a cikinsu a wannan shekarar.
Labarin ya kara da cewa yan damben Iran sun sami wannan nasarar kwana guda kafin a kammala gasar.
An bayyana nasarar da yan damben Iran suka samu ne a jiya Litinin da yamma a birnin Zagreb inda aka gudanar da gasar. Sun sami lambobin yaboguda 5 a gasar wanda ya basu damar lashe gasar.
Labarin ya kara da cewa tawagar yan damben Iran sun shiga gasar ne shekaru 12 da suka gabata, kuma Amir Hussain Zare ya fita da lambar zinari a dambe mai nauyin kilogram 125.
Bayan ya sami nasara a kan dan wasan Amurka. Ahmad Mohammadnejad-Javan Azurfa daya sannan Kamran Ghasempour (86kg), da Amirhossein Firoozpour (92kg). Mohammad Nahodi da
tagulla 3.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Fara Taron Hukumar Makamashin Nukliya Ta Duniya IAEA Karo Na 69 A Birnin Vienna September 16, 2025 Espania Ta Soke Cinikin Makamai Na EUR Miliyon 700 Da HKI Saboda Kissan Kiyashi A Gaza September 16, 2025 Makaman ‘Drons’ Na Yemen Sun Fada Kan Wurare Masu Muhimmanci A HKI September 16, 2025 Taron Doha: Daga matakin Allawadai zuwa matakan kalubalantar laifukan Isra’ila September 16, 2025 Ministan Tsaron Venezuela Ya Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Juyin Mulki A Kasar September 16, 2025 Pezeshkian: Ya kamata kasashen musulmi su yanke alaka da gwamnatin sahyoniya September 16, 2025 Bayanin Bayan Taron Doha Ya Yi Kira Da A Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kare Kai September 15, 2025 Fira Ministan Spain: Bai Kamata A Rika Barin “Isr’ila” Tana Shiga Gasar September 15, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Sarkin Kasar Qatar A Birnin Doha September 15, 2025 Dan Kasar Iran Mai Kirkira Ya Sami Kyautar Yabo A Kasar China September 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci