HausaTv:
2025-11-02@12:30:19 GMT

Fiye Da Mutane 1000 Ne Suka Rasa Rayukansu A Yammacin Sudan Saboda Zaizeyar Kasa

Published: 2nd, September 2025 GMT

Mutanen sudann daga yammacin kasar kimani dubu guda ne suka raya rayukansu sanadiyyar zai-zayar kasa, kuma kan tsaunukan Marre.

Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya nakalto Abdulwahid Muhammad Nour na kungiyar ‘The  Sudan Libration Movementa’ Wato (SLM) wacce take iko da yankin yana fadar haka. Ya kuma kare da cewa, zaizeyar kasa ta aukune bayan ruwan saman da aka yi kamar da bakin kwarya a yankin.

Ya kuma kammala da cewa mutum guda ne kacal ya tsira da ransa a garin Marra dake kan tsaunin.

Kungiyar ta bukaci taimakon MDD da kuma sauran kungiyoyin Agaji a duniya don fidda gawakin mutanen da zaizayar kassar ta bisne a kan tsaurin.

Kasar Sudan dai tana cikin yaki fiye da shekaru biyu, inda garin Fasha na yankin Darfur yana karkashin ikon yan tawaye, ta yadda mutanen basu da mafaka in ban kan tsaunukan da suke yankin wadanda basu bukatun rayuwa a cikinsu.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka MDD Tace Yara Kimani 660,000 Ne Aka Hanawa Karatu A Gaza September 2, 2025 Beljium Ta Ce Zata Amince Da Samuwar Falasdinu A Cikin Wannan Nan September 2, 2025 Venezuela Ta Karbi Sakon Tallafi daga Tehran Kan Barazanar Amurka September 2, 2025 Kotu A Kasar Finland Ta Yanke Hukunci Kan Simon Ekpa Na Shekaru 6 A Gidan Yari September 2, 2025 An Guadanar Da Janazar Manyan Jami’an Gwamnatin Yemen Da Suka Yi Shahada A Harin Isra’ila September 2, 2025 Maduro: Aikewa da sojojin ruwan Amurka a yankin Caribbean babbar barazana ce ga yankin September 2, 2025 Araghchi : China da Rasha ba su amince da yunkurin E3 na dawo da takunkumai kan Iran ba September 2, 2025 Guterres: Hakkin Iran Ne Ta Mallaki Fasahar Nukuliya Ta Zaman Lafiya September 2, 2025 Pezeshkian: Dole Ne Kungiyar Hadin Gwiwar Shanghai Ta Zama Hanyar Sanar Da Zaman Lafiya A Duniya September 1, 2025 Shawarar Iran A Taron Shanghai Zai Durkusar Da Darajar Dalar Amurka A Duniya September 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Sudan : Kasashen duniya na Allah wadai da cin zarafi a lokacin kama El-Fasher

Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da harin da aka kai wa garin El-Fasher da ke Darfur a ranar Alhamis, da kuma mummunan tasirin da ya yi ga fararen hula.

A cikin sanarwar da ya fitar, kwamitin ya nuna matukar damuwarsa game da karuwar tashin hankalin da ke faruwa a El-Fasher da kewaye, wanda Rundunar Taimakon Gaggawa (RSF) ta kwace iko da shi kwanan nan, kuma ya yi Allah wadai da ta’addancin da ake zargin dakarun RSF sun yi wa fararen hula, ciki har da kisan gilla da tsare mutane ba bisa ka’ida ba.

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce ta “firgita da rahotannin kisan sama da marasa lafiya 460 da abokan aikinsu a asibitin haihuwa na El-Fasher a Sudan.”

A cikin wani bidiyo da aka fitar a ranar Laraba a shafukan sada zumunta, Janar Hemedti ya amince cewa sojojinsa sun aikata cin zarafi.

Da yake magana daga wani wuri da ba a bayyana ba, janar din, sanye da kayan soja, cewa “Na lura da keta haddi a El-Fasher,” inda ya sanar da kafa kwamitin bincike nan take.

Ya yi alƙawarin cewa za a kama duk wani soja da aka samu da laifin cin zarafi kuma a gurfanar da shi a gaban kotu.

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya bukaci bangarorin da su hanzarta shiga tattaunawa a cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

kungiyar likitocin Sudan, ta ce “Adadin wadanda suka mutu ya wuce 2,000 a cikin kwanaki biyu na farko bayan da RSF ta shiga El-Fasher.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Jaddada Bin Hanyar Diflomasiya Ko Da A Lokacin Yaki Ne Amma Ba Zata Amince Da Bin Umarni Ba October 30, 2025 Qalibaf: Amurka Tana Yaudarar Duniya Da Zaman Lafiya, Alhalin Tana Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri October 30, 2025 Ci Gaba Da Killace Gaza Bayan Tsagaita Bude Wuta Ya Janyo Mutuwar Mutane 1000 A Yankin October 30, 2025 Kungiyar Rapid Support Forces Ta Sanar Da Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Al’umma A El Fasher October 30, 2025 An Kafa Dokar Ta Baci A Darul-Salam Saboda Tarzoman Zaben Shugaban Kasa A Tanzania October 30, 2025 Rasha Da Amurka Sun Sake Dawo Da Gwaje-gwajen Makaman Nukiliya October 30, 2025 Kasar Czech Ta Hana Wa Wani Sojan HKI Shiga Kasar Bisa Gargadin  Faransa October 30, 2025  Sojojin HKI Sun Kutsa Kudancin Lebanon October 30, 2025 Adadin Falasdinawan Da Su Ka Yi Shahada A Cikin Sa’o’i 24 Sun Haura 100 October 30, 2025 Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka October 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Isra’ila Ta Kashe Mutane 4 Tare Da Jikkata Wasu Guda 3 A Kudancin Labanon
  •  Gaza: Daga Tsagaita Wuta Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 200 Ne Su Ka Yi Shahada
  • Iran ta damu da halin da ake ciki a yankin El Fasher na Sudan
  • Kwamitin Tsaron MDD ya goyi bayan shirin Morocco game da yankin Yammacin Sahara
  • Samia Suluhu Hassan ta lashe zaben shugaban kasa a Tanzaniya
  • Iran Ta Sanya  Da Ranar 30 Ga Watan Nuwamba A Matsayin Ranar Kasa Ta Tsibirai 3
  • Sudan Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaro Da Ya Ayyana RSF A Matsayin Kungiyar ‘Yan Ta’adda
  • Masar da Eritrea Sun Tattauna Bukatar Tallafawa Kasar Sudan
  • Isra’ila ta amince da fadada matsugunai a Yammacin Kogin Jordan
  • Sudan : Kasashen duniya na Allah wadai da cin zarafi a lokacin kama El-Fasher