Xi Jinping Ya Gana Da Narendra Modi
Published: 1st, September 2025 GMT
Bugu da kari, a wannan rana shugaba Xi ya gana da shugabannin wasu kasashe da suka zo nan kasar Sin don halarar taron, ciki har da shugaban Belarus Alexander Lukashenko, shugaban Azerbaijan Ilham Heydar oglu Aliyev, firayim ministan Armenia Nikol Pashinyan, shugaban Kyrgyzstan Sadyr Nurgozhoevich Japarov, da shugaban Maldives Mohamed Muizzu,da Firaministan Vietnam Pham Minh Chinh kana da shugaban kasar Turkiya Recep Tayyip Erdogan.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Xi: A Shirye Sin Take Ta Hada Hannu Da Canada Wajen Mayar Da Dangantakarsu Bisa Turbar Da Ta Dace
Yayin ganawarsa da firaministan Thailand, Shugaba Xi Jinping ya ce a shirye kasarsa take ta karfafa hadin gwiwa da Thailand kan dabarun samun ci gaba, tare kuma da gabatar da gogewarta na samun ci gaba a sabon zamani, kuma ya yi kira da a gaggauta gina layin dogo tsakanin Sin da Thailand da bunkasa hadin gwiwa a bangaren cinikin amfanin gona da tattalin arziki mai kiyaye muhalli da kuma kirkire kirkiren fasaha. (Mai fassara: FMM)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA